Download Ka Isa by Bumoh Sabonruwa
1 min read
Download Ka Isa by Bumoh Sabonruwa. This song was birthed by the holy spirit, Ka Isa means “You are able” When translated from Hausa to English. The song was produced by Apro. Download, listen, share, and enjoy!!!
125 Downloads
LYRICS KA ISA Ka isa ka isa kai ka isa Ka isa ka isa kai ka isa Kai ne ka isa Muyi maka yabo Kai ne ka isa Muyi maka yabo Babu wani kamarka a sama Babu wani kamarka a duniya (2x) Girma naka ne Iko naka ne Sujada naka ne Yabo naka ne Daraja naka ne Daukaka naka ne Hikima naka ne Duka naka ne Ka isa ka isa kai ka isa Ka isa ka isa kai ka isa Kai ne ka isa Muyi maka yabo Kai ne ka isa Muyi maka yabo (2x) Yahweh sunanka Yahweh Yahweh sunanka Yahweh Mai tsarki ne kai Yahweh Mai tsarki ne kai Yahweh Mai tsarki ne kai Yahweh Kai ne ka isa Muyi maka yabo.125 Downloads